RANAR ZUBAN JINI BA RANAR MASOYA BA A GOMBE

A rana mai kamar ta yau, ranar masoya 14 ga watan 2 shekara ta 2015 yan kungiyar taadaccin nan daakafi sani da suna boko haram suka kai harin a garin gombe inda suka taso tundaga maiduguri har cikin garin gombe sukaci karensu ba babbaka a zamanin tsohon shugaban kasa jonathan a wannar rana dai jaamar garin GOMBE sunga tashin hankalin dabasu taba ganiba. sai dai yanzu abun yazama tarihi tunbayan dalewar shugaba muhammadu buhri karagar mulki baasake samun wani munmunan tashin hankali irin wannan ba.

No comments

Powered by Blogger.